XtGem Forum catalog
BARKAN KU DAZUWA AREWA
FORUM

abdul adamu sani wudil Abubuwan Da Ake yiwa Tsarki:

Anayin tsarkine daga dukkan abin daya fito ta daya daga mafita guda biyu kota duka biyun, amma banda hutu wato (tusa). Ana yiwa â™  Fitsari. â™  Bayangida. â™  Maniyyi. â™  Maziyyi. â™  Jinin al'ada. â™  Tsarki. kawai dai idan mutum yanada alwala sai yayi tusa to alwalar kawai zai sake basai ya dauki buta yayi tsarkiba. Hukuncin Tsarki: Tsarki wajibine, saboda haka dukkan wanda dayan wadancan abubuwa da makamantansu suka sameshi to dole ya tabbata ya gabatar dayin tsarki.
2015-12-06 12:42 · Reply · (0)

Online: Guests: 1
JEKA CAN KASA KAFADI RA'AYINKA (comment)
1451281
Copyright© Abdul Adamu sani wudil 2010-2016 xthanks.pngby Abdul Adamu sani wudil |
1
SAHEN LABARAN HAUSA
Aminiya
hausa radiyo
Almi'izan
hausa leadership
voa hausa
trt hausa
rfi hausa
dw hausa
bbchausa
cri hausa
A A
AIKO SAKOSMSKIRA© 2020 arewa2.wap.sh
call 07033031695

l
sss