Abduladmin
DALILAN DAYASA MATAN KARKARA BASA ZUWA AWU.
* nisan su daga gida zuwa asibi ko health care center.
*matsalar magidanta wani megidan kan hanata zuwa KO HANATA DAN TALLAFI KAMAR KUDIM MOTA KO MASHIN ,KO DA SHI BAZAI KAWOTA BATA DAKANSA.
* dayawan su suna son zuwa amma suna tsoran WULAKANCIN da tsangwamar MA AIKATAN LAFIYA MUSAMMAN MA YAN UWANSU MATA MA AIKATAN LAFIYA.
*rashin shiga karkara ana wayardasu baki da baki akan matsalolin ciki da amfanin zuwa asibiti awu.
* rashin kudi DUKDACEWA KUSAN KOMAI NA AWU KYAUTANE BA A RASA WASU ABUBUWAN DAKE BUKATAR KUDI musali kamar gwajin futsari ko.
* HOTO WATO SCANNING dayawan wasu matan bama na karkaraba harna kauye asakamakon matsa musu da akeyi sai sunyo hoto koma aki kulasu hakan kansasu kin zuwa asibiti awu dawuri,
yin hotan nada muhimmanci musammanma idan anga alamun matsala AMMA MATSALAR AKAN TAKURAWA MACE ACE SAITAYO HOTO KODA BA WATA ALAMAR BUKATAR HAKAN wasu ma zakaga basa kula mace sai tayyo hoton HAKAN AN MATSA DAYAWA .
* rashin sanin muhimmanci awun dakuma al'ada
da shauran dalilai
ALLAH YASA AGANE