pacman, rainbows, and roller s
BARKAN KU DAZUWA AREWA
FORUM

Mekasani game da kalaman soyayya ,
* kalaman soyayya wasu dadadan kalamai ne da kedauke da sanadaran sanyaya zuciya ,dadinsu yafi na dandano dadi domin saqon na ratsa zuciya yabai ta jina zuwa sassan jiki,kalaman soyayya nadasa so zuciya fiye da yadda ruwa ke tsirar da shuka ,ba wani mataki na rainon soyayya wadda yafisu kalaman soyayya sun karkasu kamar haka
* kalaman ,mallake zuciya
musali
sallama a gareki tauraruwar dake haskaka zuciya wallahi Aishat tuni na mallakamiki zuciyata kiyi yadda kike so nasan zaki riqeta amana hakan tasa na malla kamiki ita,buri na daya ace na mallake zuciyarki kamar yadda kika mallake tawa.
Abokina indai ka aikawa masoyiyar ka haka to ba makawa tace ma aini ma tuni na mallakama masoyi .
*2 kalaman sa farin ciki
musali
wannan kalamai ne da ake aikasu ga abun qauna a lokacin da bai zataba
musali kuna ciki shira da masoyiyarka ko masoyinki
kawai
kice wane musali
Abdul ,in yace na am aishat
si kiyi murmushi kice wlh ina matuqar sonka .
Haba tuni ran Abdul zaiyi dadi da farinciki haka zaitafi gida yafarin ciki saboda dadin kalmar
3* kalaman sanyaya zuciya ,dazarar ka dan batawa masoyiya rai kamar bakazo shira dawuri ba akwai kala mai na sanyaya rai
afuwa ma abociyar tausayi da yafiya wlh abu kaza ne ya tsareni,
tawan girman kujerarki ,kona da durqusa nabaki haquri
tuni zakaga tasa murmushi tace a a to yawuce amma karka qara har wat shagwaba za aima abokina
5*kalaman zolaya ko tsokana
sadda kaga masoyiyaka na nishadai kana son tsokana ko ka zolayeta to kana iya ce mata
kin san me in tace a a ,sai kace zan baki lbr haduwar wani saurayi da budurwar sa ,sai kabata lbr haduwar ku da ita in summary
namma za tai ma dariya tace da ita kake wlh
5kalaman kwantar da hankali
musali kace
masoyiyata maza fadamin waya bata miki rai yar gatan abba da umma yarlelena ko abba ne fadamin
tuni za taima dariya ko murmushi tace to me zakaje kace masa ,saikace ai innaje zangai da shi kawai nasa kuka ,inyace menene sai ince aishat aka batawa rai ,kin ga ai bazai qaraba.
Daganan zakaga ta sauran ta tafada ma meya bata mata rai sai kasake rarrashinta
6*kalaman tabbatar da soyayya
musali kace
aishat wlh ina sonki so na haqiqa kuma ina me tabbatarmiki ba gudu ba juyamiki baya ina tare dake masoyiya tagari dari bisa dari
7*kalaman qarfafawa
musali
kace aishat kada kimanta ni masoyinkine abokin sirrinki kada kitaba tunanin gazawa ta agareki masoyiyata
8*kalaman bankwana
kai inai muku ban kwana
nagaji muhadu gobe
Allahumma sallun ala man la nabiyyu ba adihi
2014-11-28 03:01 (edited 2016-06-18 13:41 by Abduladmin ) · Reply · (0)

Online: Guests: 1
JEKA CAN KASA KAFADI RA'AYINKA (comment)
1446531
Copyright© Abdul Adamu sani wudil 2010-2016 xthanks.pngby Abdul Adamu sani wudil |
1
SAHEN LABARAN HAUSA
Aminiya
hausa radiyo
Almi'izan
hausa leadership
voa hausa
trt hausa
rfi hausa
dw hausa
bbchausa
cri hausa
A A
AIKO SAKOSMSKIRA© 2020 arewa2.wap.sh
call 07033031695

l
sss