Lamborghini Huracán LP 610-4 t
BARKAN KU DAZUWA AREWA
FORUM

bdul Adamu sani wudil QI BA YA BOYUWA KAMAR YADDA SO MA BAYA BOYUWA.


tabbas wannan hakane sautari mutum in ana sonsa to yakan gane da sauri sakamakon alamomi na so da yake gani.

Amma amafiya lokuta sai budurwa taqi saurayi amma yakasa ganewa kokuma yaqi yadda dacewa son sane batayi MUSAMMAN MA IN QARAMAR BUDURWA CE HAKAZAI TA SAQE SAQE A ZUCIYAR SA YANA GANI KAMAR NANGABA ZATASO SHI ,

KO YANA RAYAWA QURUCIYA CE KO KUNYACE KAWAI BATARE DA LA AKARI DA WASU MATAKAIBA .

mutun haka zaitakawo hujjoji a ransa sai ya gamsar da kansa tana sonsa ko zata soshi.

ABOKI ALAMOMIN QI BASA BOYUWA KAMAR YADDA ALAMOMIN SO MA BASA BOYUWA SAI DAI KAKASA GANOWA KO KAKI AMUNCEWA.


YADDA ZAKAGANE BUDURWA BATA KARBI SOYAYYYARKA BA BAYAN KA GABATAR MATA DA SOYAYYARKA.

wasu yan matan basa iya cewa kai tsaye kayi haquri ko suna da wani saurayin SAIDAI KAWAI SUYI FUSKA SUQI DAWO MA DA AMSA KODA KUMA SUNE SUKACE MA KAJIRA SU SAI SUNYI SHAWARA

TO IDAN KAGA HAKA IDAN MU AMALAR TA DA KAI TA CANJA KAMAR JIN KUNYAR KA SATAR KALLO hakan muna iya cewa alamace ta tana sonka ko zata iya sonka inkanemi soyayyarta.

IDAN KUWA KAWAI FUSKA TAI MA BATA DAWO MA DA SAQOBA KUMA BA WATA MU AMALA DA TA CANJA KAMAR BATA DAMU BA TA MANTA DA KAI WATAQILAMA INTAZO WUCEWA KO SATAR KALLONKA MA BATAYI TABBA HAKAN YANUNA BATA SONKA NE KUMA KODA QARAMAR BUDURWA CE.


IDAN KANA SO KA GANE HAKAN TO KASAMI ABU QARAMI KABATA KYUATARSA idan ma abociyar ilmi ce kabata kyautar abu kamar littafi sabo na addini WALLAHI INDAI BATA SONKA BAZA TA KARBA BA ZATA DAWO MA DASHI KODAI TACE TANA DA IRIN SA KODAI TACE TAGODE.

INKO TA KARBA TO AKWAI ALAMA DAKE NUNA ZATA IYA SONKA KAWAI JAN AJI TAKEYI KO ZUCIYARTA BATAGAMA YANKE SHAWARABA.

Idan me son abun duniya ce bayan kayimata kyautar kakan iya ware lokaci katambaye ta aron wani abu kamar littafi na addini ko wani abu karami idan tabaka to akwai alamar zata iya amuncewa da soyayyarka.



Kada ka tare budurwa ko ka takura ta a gamuwa ta 1 ko 2 koda 3 kace lallai sai ta fada ma tana sonka ko bata sonka ABUNE MEWUYA KAJI AMSA INKUMA KAJI ZAI WUYA KAJI ME DADI amma inkabita sannu sannu wataran zatabaka mamaki.

KAKAN IYA BAMBAN CE JAN AJI DA KUMA QIYAYYA.

idan budurwa na qinka to kawai ba sonka kuma bata tsoran kowa yasan bata sonka dan haka qawayenta sun san bata sonka.

Inko jan ajine to takan nunama so abayan idonka amma agabanka taima yanga ko daukar kai koma taki kulaka .

* takan manta dakai gaba da a rayuwarta idan bata sonka

amma idan jan aji takema takan dan nunama alamun so a wasu lokutan kamar ta saurareka tsahon wasu muntunan amma in qinka takeyi sam takanqi tsayawa dakai


* idan jan aji takeyima takan karbi kyautarka koda cikin yan gane idan kuwa qinka takeyi sam bazata karbi kyautarkaba

amma idan me son abun duniyace da kwadayi zata karbi kyautarka tanaima dadin baki amma abayan idonka tanuna ba tasonka.


SAUTARI ZAKA SAURAYI YA NACE WA BUDURWA SHI AZATON SA TANA SONSA ALHALIKUWA BA SONSA TAKEBA

HAKANAN KUMA SAIKAGA SAURAYI YANA ZARGIN BUDURWA BATA SONSA ALHALIN KUWA TANA SONSA KO ZATA IYA SONSA NANGABA AMMA SHI BAIGANE BA AMMA RASHIN FAHIMTA YASA AN KASA GANO BAKIN ZAREN.

AMMA ITAKUWA CIKAKKIYAR BUDURWA TAKAN NUNA AMSAWARTA KO RASHIN AMSAWARTA KO JAN AJINTA DUKDA DAMA MANYAN YANMATA SUSUKAFI JAN AJI HASALI MA QARAMAR BUDURWA BATA JAN AJI SAI DAI KUNYA DA RASHIN SABO.
2016-12-12 06:30 · Reply · (0)

Online: Guests: 1
JEKA CAN KASA KAFADI RA'AYINKA (comment)
1442061
Copyright© Abdul Adamu sani wudil 2010-2016 xthanks.pngby Abdul Adamu sani wudil |
1
SAHEN LABARAN HAUSA
Aminiya
hausa radiyo
Almi'izan
hausa leadership
voa hausa
trt hausa
rfi hausa
dw hausa
bbchausa
cri hausa
A A
AIKO SAKOSMSKIRA© 2020 arewa2.wap.sh
call 07033031695

l
sss