Abduladmin
FAHIMTAR JUNA A ZAMAN TAKEWA.
1. masoyan da suka fuskanci junansu kusan dari bisa dari suka kuma bi matakan aure a musulunci har sukayi aure.
irin wadannan masoyan zaka ga soyayyar su abar burgewa da ban sha awa da tausayin juna yanayin zaman su tamkar basa samun sabani a junansu a sakamako sunfahim ci junan su sosai sunyi biyayya ga shari a kuma.
amma kaso 70 cikin fadan da yake faruwa a tsakanin masoya ko ma aurata to yana faruwa ne a sakamakon rashin kyakkyawar fahimtar juna da
fahimtar halin masoyi ko abokin zama na sahun gaba acikin sanadaran mallake masoyi ko mata. musali
*meye yake so meye ba yaso?
* meye in nai masa ko nai mata take fushi?
*meye innai mata ko nai masa yake murna har da fa ra ah?
* a wanna lokacin ne yafi ko tafi nishadi ?
*meye yafi saurin bata mata rai ko bata masa rai?
*in yai fushi ko intai fushi me nakemata take saurin sauka?
*da me zan rarrashe ta ?
*shln tana son kallo da yawa ko a a, tana son dariya me sakin fuskane ko a a ,me yawan zolayane ko a a.
lallai fuskantar juna nada matukar muhimmanci a zamantakewar aure da soyayya kuma itace sanadarin mallake zuciyar masoyi DO MIN DUKZUCIYA DA KA FAHIMCI ME TAKESO MEYE BATA SO AI KAYI RABIN MALLAKE TA DUKA.
fahimtar halin dan adam yana da wuya lokaci daya danhaka sai ka mu amalanci mutum sannan zakagane shi gwargwadon dadewar dakai dashi da qoqarinka shine gwargwadon yadda zaka ko zaki fahimci masoyi .
AKAN FAHIMCI HALAYEN MUTUM A SANADIYAR ZAMA DA SHI,ABOKANSA NAJIKI,MU AMALA DASHI SOSAI, YAWAN SAURARON SA DA SHAURAN SU.
MA SOYA KALA 3 NE.
1*wadanda suka fahimci junansu sosai sosai suka bi matakan shari ah iya iyawarsu .zakagan su sunzama jarumai a fagen soyayya suna burge kowa.
2* wadanda suka kasa fahimtar junansu balantana sukiyaye sune zaka same su cikin fada da yawan sabanin da bai dace ayishiba.
3. matsakaita sune ba yabo ba fallasa.