abdul adamu sani wudil
FITA BATARE DA IZININ MIJINTA BA.
wannan babban bala'ine da mata suna ganin sa da ido da ko nawa za abasu da basu fitaba.
HADISI YAZO DAGA ANNABIN RAHAMA S.A.W YACE DU MATAR DATA FITA DAGA GIDAN MIJINTA BATARE DA IZININ SABA TO TANA CIKIN FUSHIN ALLAH HAR TAOMA GIDA KO MIJINTA YAYADDA DA ITA.
Khadibu ne yarawai to wannan hadisin
a yau mata dayawan su nacin amanar mazajensu dazarar namiji bayanan sai mace itama tasa qafa tafice nata gu. Yar uwa komeye yasameki to kina cikin fushin Allah
da rashin yardar mijinki da zaki mutu a wannan halin kinsan matsayin ki?