80s toys - Atari. I still have

DANYIN TAMBAYA KO NEMAN SHAWARA ZABI GIDA DAYA KA SHIGA A NAN KASA
HOMEZAMAN AUREJAVA|HTML CODE

ADDINISOYAYYALAFIYA
Joint our WhatsApp Group

nan
12026-01-10
Abdul Adamu sani wudil Allah s.w.t ya sanya dokar zina mafi girma ga mazinata domin dukkan wani uziri Allah swt ya yankewa mutum shi nayin zina domin.


ALLAH SWT YA HALATTA YIN AURE 1 2 3 4 gwargwadon ikon ka da damarka domin bawa kowa yan cin sa na sha awa da mU amala na rayuwa.

Akwai talaka fitik da yake da matsananciyar sha'awar da mace 2 tai masa kadan shiyasa akace masa to yai 2 ko 3 ko 4 gwargwadan ikon sa.

IDAN KACE ZAKA HANA SHI QARA AURE DAN SHI TALAKANE FITIK to tamkar kabashi damar aikata zunace zunace ne

Shi kuma ikonnan bawai tarin dukiya ne ba bakuma katafariyar sana aceba a a jajircewa ne wajen neman halal yazamana mutum ba malalacine ba wajen neman nakansa dan bawa iyalansa kulawa.

Sannan A addinin musulunci akwai wata qa ida IDAN GA SABO GUDA 2 KUMA KOWANNE ANA AIKATASHI.

A IRIN WANNAN HALIN AKAN ZABI LAIFI WATO SABO QARAMI ABAR BABBA.

WATO DA ABAR TALAKA FITIK YA AURI MACE SAMA DA 1 YACI GABA DA HAIHUWAR YAYAN SUNNA KODA BA YA BASU TAR BIYYA DA KULAWA YADDA YAKAMATA.

KO KO AHANA TALAKA FITIK AUREN SAMA DA MACE DAYA, MATA MARASA AURE SU QARA YAWA ZINACE ZINACE YAQARU YAYAN SHEGU SU YAWAITA KUSANTAR ZINA GA MATA YAYAWAITA shin wannene yafi girma da illa ?

Wancan illarsa akwai ko babu domin duk cikin talaka fitik guda 5 me mata 2 ko sama dahaka wanda yatara iyalai da yawa BAI FI CIKIN KASO 5 KASAMI KASO 2 SUNKASA BAWA YAYAN SU TARBIYYA BA AMMA KASU 3 ZAKA SAME SU SUNA IYA QOQARI WAJEN KULA DA TARBIYYAR YAYAN SU.

Kuma ma wani abun haushi duk maganar da ake tafada na tarbiyya tarbiyy dakace wa mutum meye tarbiyya saikaji yafarai ma bayanin kudin makarantar yara (MAKARANTAR BOKO) sai kace itakadaice ke ba da tarbiyya ga yara.

Ita tarbiyya a musulunci nanufin rainon yaro tahanyar da Allah swt yake so. Itakuma ta danganta da irin tarbiyyar da mahaifin mutum yake IDAN IYAYEN MUTUM BASU DA TARBIYYA TO KOME ARZIKIN SU TO HAKAMA DANSU ZAI TASO SHIMA BA TARBIYYA SAI WANDA ALLAH SWT YAKARE, shin yayan masu kudi nawa ne marasa tarbiyya

SAMA DA SHEKARA 10 ANAN NAN CIKIN KANO AKWAI INDA KUSAN DUK QARSHEN SATI WEEK END YAYAN MASU KUDI SUKE ZUWA DA YAN MATA DA MANYAN MOTOCI DARANAR ALLAH ZAKA SAME SUNA FASADI AGURIN KIRI KIRI BA KUNYA BA TSORAN ALLAH ANAN GEFEN TUGA DAM KANO.

Hakma yayan masu mace 1 nawa ne marasa tarbiyya.

HAKAMA IDAN IYAYEN MUTUM MASU TARBIYYA NE HAKA YAYAN ZASU TASO DA TARBIYYA KOMAI TALAUCINSA sai wanda Allah swt yaso ya lalace .
ASHE KENAN ITA TARBIYYA BARUWAN TA DA ARZIKI KO TALAUCI KAWAI IN GIDAN KU AKWAI TARBIYYA HAKA KAIMA ZAKA TASO DA TARBIYYAR KA.

IDAN KACE RASHIN BADA KULAWA GA YAYA YASAMO ASALI NE SAKAMAKON YIN AURE SAMA DA DAYA to nawane masu mace 1 suka kasa bawa iyalan su kulawa alhalin suna da arzikin yin haka?
.

Sannan nawa ne masu arziki da suma suka kasa bawa yayan su kulawa ta musamman ?

Hasalama zaka samesu da auri saki sunmai damace tamkar takalmi yau a auro waccan gobe aya sauta jibi ya auro wata.

Nawane kuma talaka futuk me mace sama da 1 yake bada kulawa ga iyalan sa dai dai iyawarsa fiye ma da wani me kudin?

ASHE KENAN ITA KULAWA GA IYALI BAWAI ARZIKINE KAWAIBA A A YADAN GANTA DA KIRKIN MUTUM WANI SHI TALAKANE AMMA ZAKASAME SHI ME BADA KULAWA GA IYALAN SA SOSAI FIYE DA WANI ME ARZIKIN .
WANI ME MATA DAYAWANE ZAKASAME SHI TALAKA FITIK AMMA YAFI WANI ME MACE DAYA ME SANA AR DATAFI TASA MA KULA DA IYALAN SA.

ASHEKENAN YADANGANTA DA DACE DA MIJI NAGARI KAWAI BAWAI TALAKA FITIK KO ME KUDI BA.

WATO MAFIYA YAWAN MANYAN YAN BOKO SUDAI INDAI KASA YAYANKA A MAKARANTAR BOKO KANA BIYA MUSU KUDIN MAKARANTA TOFA SU AGUNSU KAGAMA BURGE SU KAGAMA BAWA DA TARBIYYA SHI YASA DAYAWAN YAYAN WASUN SU ZAKAGAN SU SUNA TSULA TSIYAR SU A JAMI O I,

tare dahaka SUKE ZARGIN DUKWANI TALAKA FITIK DA ZAI TARA YAYA DAYAWA KO ZAI YI AURE SAMA DA 1 KODA YANA BASU TARBIYYA TA ISLAMA GANI SUKE HAKAN BAI WADATAR BA.


* IDAN ANCE TALAKA FITIK BA ZAI IYA AURAN SAMA DA MACE DAYABA DAN ZAI HAYAIYAFA YAKASA YI MUSU MAGANI KO KAISU ASIBI ananma sai muce bahaka bane kaso 65 na talaka fitik ba talaucine ke hana shi zuwa asibiti ba ILLA JAHILCI KAWAI DOMIN TALAUCI BA HAUKABANE.

KUMA AKWAI MASU MATA 1 MA DAYAWA DA BASA ZUWA ASIBI BASA BARIN KUMA MATAN SU SUJE ASIBITI kaga wannan kenan ba talauci ne kawai ke kawa hakan ba illa zunzurutun jahilci ne.

Kuma bai kamata dan akan magani ba kawai ace za a hana talaka fitik qara aure ba.

WANI ABUN MAMAKI DAYAWAN MASU SUKAN QARA AURE AGUN TALAKA FITIK ZAKASAME MAFIYA YAWAN SU DAGA MANYAN YAN BOKO KO WASU MANYAN MA AIKATA suna da arziki da lafiya anai musu zaton yin adalci ga matan su amma tare da haka sun ki qara aure

SHIN TSORAN ALLANE KE HANA SU KARAWA ?

KOKO SHAGALTUWA DA TARBIYYAR YAYANSU?

KOKO WAHALACE BASA SON KARA AURE?

DUKDA BA LALLAINE MUTUM SAI YAQARABA amma abune me kyau ga wanda yacika sharudan dan rage yawan matan dake qasa.

ZAI FI KYAU DA ALKHAIRI ACE WANNAN SHAWARACE KO NASIHA GA TALAKA AMMA BA SAMA SA DOKABA AKWAI DOKOKI DA SUKA FI WANNAN MUHIMANCI KAMAR DOKAR TILASA ZAKKA.
2017-02-23 07:14 · Reply · (0)


Online: Guests: 1

2962135
HOMESpeedCounter.net - Free web counter
Share Button
© 2012 TO 2022 www.arewa2.wap.sh created by Abdul Adamu Sani Wudil
1
SAHEN LABARAN HAUSA
Aminiya
hausa radiyo
Almi'izan
hausa leadership
voa hausa
trt hausa
rfi hausa
dw hausa
bbchausa
cri hausa
A A
AIKO SAKOSMSKIRA© 2020 arewa2.wap.sh
call 07033031695

l
sss