XtGem Forum catalog

DANYIN TAMBAYA KO NEMAN SHAWARA ZABI GIDA DAYA KA SHIGA A NAN KASA
HOMEZAMAN AUREJAVA|HTML CODE

ADDINISOYAYYALAFIYA
Joint our WhatsApp Group

nan
12026-01-07
Abubuwa dake dauwa mar da soyayya cikin farin ciki

*1 ,haquri da juna:
wato ba komai ne masoyiya zataima ko masoyi zai miki ba na laifi ki dau zuciyaba ko bacin rai a a kuzama maso haquri da yafiya
*2,tausayi:
in soyayya aka gama ta da tausayi tana dorewa har abada domin tausayi na sa juriya da tai makon juna
*3,cire zargi: kada ku sa zargi a soyayyarku domin zargi matakine nafar ko a rusa soyayya dan yana haifar da shakka ,shakka na sa bincike bincike na tabbatar da rashin yadda .dan haka a cire zargi a harkar soyayya
*4 ,gaskiya: kada ka kuskura kayiwa masoyiyarka qarya arziki ko wani abu ,hakama kema kifadawa ma soyinki gaskiya .duk ranar da ya gane ko tagane to sai
darajar ka ko taki ta ragu ,ita rashin gaskiya daya a soyayya na rusa gaskiya goma musamman ma ace kaine kayiwa mace ,
saboda mata suna da sana daren haddace abu dayawa fiye da namiji sukan riqe laifin da akaimusu a zuciyarsu komai dadewa sukan kuma baiyana shi akai akia, amma sukan qi bayyana alkairi akai akai badan sun mantaba
sabo dahka aboki kada so yarude ka ,kayiwa masoyiyarka qarya
kafada mata komai na gaskiya intaso ka a haka to ,inma taqika shikenan
6*yin soyayya dan Allah da kiyaye dokarsa
*7 fahimtar halin junan ku musali wacce dabi ah ne tafi so ,lbr ,nasiha,lbr addini,soyayya,jarum­ta,lbr tausayi,shirme, dakuma meye bata so ,sa ido ,takurawa ,yawan tambaya ,naci .hakama itama tagane me masoyi yakeso meye bayaso .
8*kiyaye surrun juna :koda kun sami sabani kuyi qoqarin gyarawa ajunanku kada kuma kushigo da qawa ko aboki har sai in tabaci sosai.
9*nunawa juna soyayya ta gaskiya kuma dan Allah
10* neman tai makon Allah Allah inyasa zakuyi Aure to yaqaramuku sonjuna da tausayi da sauqaqamuku al amura
Indai kun kiyaye haka to zakuji dadin soyayyarku za aita mamakin yadda kuke soyayya ba fada ba damuwa da qunci kamar yadda 78% na masoya basa wani jin dadin soyyayya sai damuwa tunani me zafi ,yau munyi fada ,taqi kulani kaza da kaza.dan rashin kulawar ka

♥ 09033031695
2014-11-27 08:38 (edited 2018-02-20 12:17 by Abduladmin ) · Reply · (0)

Online: Guests: 4

2961834
HOMESpeedCounter.net - Free web counter
Share Button
© 2012 TO 2022 www.arewa2.wap.sh created by Abdul Adamu Sani Wudil
1
SAHEN LABARAN HAUSA
Aminiya
hausa radiyo
Almi'izan
hausa leadership
voa hausa
trt hausa
rfi hausa
dw hausa
bbchausa
cri hausa
A A
AIKO SAKOSMSKIRA© 2020 arewa2.wap.sh
call 07033031695

l
sss