abdul haruna sani
RUQIYYA DA MATAKAN,
ruquya yahalatta a addini kuma sunnace ma ta annabi s.a.w,wato itace karanta alqur'ani ko addu'o'i ingantattu ga meshafar aljanuko wani abun,sihiri,ko rashin lfy,
MATAKAN RUQYA
:;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;
*1, YAZAMANA ayoyin alqur anine kawai za'a karanta ko wasu addu'o daga Annabin raha s.a.w,
*2 yida larabci,kuma yazamana anagane me akefada ba gwalangwaln irin na matsafa ba.
*3 yazamana ansa tsarkin zuciya wato kai meyin ruqiya kazama me ta wari'u,da iklasi KADAUKa KAI KAWAI KARATUN ZAKAYI ALLAHNE ME WARKARWA KAFADAMA YAN UWAN MAIJINYA DA MAIJINYAR SUMA HAKAN.
4*akawar da dukkan wani abu na hani kamar,hoton abu me rai,gunki,yartsana zane,daga gurin da za ayi ruqya.kayan kida da shauransu
5*wanda za ayiwa yazamana yana cikin sittira ta musulunci,
inmacace za aiwa tasa wando dogo da hijabi,
6*yazamana agaban yan uwanta za ayi ko mijinta ,hakama namiji agaban danginsa.
7*yin amfazi da kalmomin tauhid
musali,
zanqonaka da ikon Allah,fita da qarfin Allahl,kadubi girman Allah ka fita dass.
*8 kada kayawaita magiya ko bashi baki ko rarrashinsa,kada kayadda da komai dayafadama sai ka tabbatar
9*kada ka aiwatar da umarni dayabaka kamar yace ma ayi yanka ,sadaka wato zubda jini
*10 kazamana cikin tsarki
yadda ake ruqya
daya daga wasu malaman suna ganin a iyayin kiran sallah akunnen wanda za aiwa ruqya.
Kamar sau 7 ko 3.
Sai ka fara karanta wadannan ayoyin kana fuskantar marar lafiya ,karatu me kyau da bin qa idojin karanta alqur ani.
Ga ayoyin ruqya kamar haka
1* ta,awizi da basmala
2*fatiha
3 *ayoyi 5 ta farkon suratul bakara
4*ayoyi 2
tsakiyar suratul bakar, daga (wa ilahukum ilahuwahid),
5*amanar rasulu akarshen suratul bakara,
6*shahidallahu acikin suratul alimran
daga aya ta 18-19
7*inna rabbaku mullah, acikin suratul a,araf aya ta 54-56
8*afa hasibtum, suratul
muminin aya ta 115-118 .
9*wa annahu ta,ala, suratul jinni aya ta 3-9
10*aya 10
na farkon suratul saffat,
11*aya uku na karshen suratul hashri, aya ta 21-23
12*kulhuwallahu da falaki da nasi 3-3. annabi (s.a.w) yayi amfani da wadannan ayoyi ga marar lafiya kuma yasamu sauqi..
KANA IYA MAIMAITAWA SAU 3 KO SAU 7
KANA IYA KARANTA DUKKAN ALQUR'ANI DOMIN SHI WARAKANE GA KOMAI.
Dudda qur'ani warakane ga komai ,akwai nau'incututtukan da magani za ai ba ruqyaba domin MAGANI ALLAH SWT YASA YAZAMA SILA TA ASHA A WARKE GA WASU CUTUTTUKAN ,BA RUQYA BA ,sai dai tahanyar addu'a ko tawasali da alqur ani a iyayi ga kowacce cuta,amma ba wai ayi ruqya ba.
ANAN NAKE SON JANHANKALIN YAN UWA MASU SANA AR RUQYA DA SUJI TSORON ALLAH.
inciwo bana ruqya bane su bar marar lafiya yaje asibiti ,sufadamasa gaskiya,SAIKAGA MUSAMMAN A QAUYIKA CUTAR MALERIYA AMMA ANAIWA mutum ruqya.
ALLAH YABAMU LAFIYA DA ZAMA LAFIYA