XtGem Forum catalog

DANYIN TAMBAYA KO NEMAN SHAWARA ZABI GIDA DAYA KA SHIGA A NAN KASA
HOMEZAMAN AUREJAVA|HTML CODE

ADDINISOYAYYALAFIYA
Joint our WhatsApp Group

nan
12026-01-05
abdul adamu sani wudil FUSHIN MIJI.


yar uwa ki kiyayi aikata abun da zaisa mijini fushi domin hakan babbar masiface a gareki.

Annabin rahama s.a.w yace

MUTUM 3 SALLARSU BATA DAGAWA BURBUSHIN KAWUNAN SU KODA TAKI DAYA.

* WANDA YAYIWA MUTANE LIMANCI AL HALIN SUNA JIN HAUSHIN SA BASA QAUNARSA

*MATAR DATA KWANA MIJINTA NA FUSHI DA ITA.

* DA YAN UWA 2 DABASA MAGANA DA JUNA

IBN MAJAH NE YARAWAITO.
2017-05-15 21:34 · Reply · (0)

Online: Guests: 1

2961432
HOMESpeedCounter.net - Free web counter
Share Button
© 2012 TO 2022 www.arewa2.wap.sh created by Abdul Adamu Sani Wudil
1
SAHEN LABARAN HAUSA
Aminiya
hausa radiyo
Almi'izan
hausa leadership
voa hausa
trt hausa
rfi hausa
dw hausa
bbchausa
cri hausa
A A
AIKO SAKOSMSKIRA© 2020 arewa2.wap.sh
call 07033031695

l
sss