Polaroid
BARKAN KU DAZUWA AREWA
FORUM

*Post reply · Invite friends · From end
Abdul adamu sani wudil Tarbiyar da yadace mahaifiya taiwa yarta yayin da tazama amarya
daga magabata

,kema uwargida zaki iya dan kimallake me gidan ki tamkar kudi a jakarki
uwa tafara dacewa ke wance yau ne fa za ki bar gida ki je wani bakon wuri, wurin wani mutum da ba ki saba da shi ba, kuma qarqashin shugabancinsa da kulawarsa za ki zauna, don haka ki zama baiwarsa; sai ya zama bawanki ki lamunce min wasu halaye guda goma tsakaninki da mijinki, za su zamar miki alkairi duniya da lahira , kuma duk inda kika shiga sai kinyi albarka. Ki zama mai hakuri da abin da kika samu. Tsakaninki da mijinki na ji na bi, kada ki rika zama cikin dauda da annakiya, ko ki zauna kina wari kamar jaba. ‘Kar ki yarda mijinki ya ganki gaja-gaja, kada kuma ki sake ya shaki wani abu a jikinki sai kanshi mai dadi. Ki rinka rangada kwalli; kar ki zauna fuska kamar ta maza, kuma ki sani ba ki da turaren da da ya fi ruwa; don haka ki rika sirfa wanka akai-akai. Kada ki yarda lokacin cin abincisa ya yi ba ki gama ba; kin san yunwa yanzu ta sa mutum ya fusta. Kar kuma ki rinka buruntu ko kwaramniya lokacin da yake bacci; kin san haka babu dadi. Ki zama gwana wurin gudanar masa da gida; ki rika sa ido sosai akan komai na gidan kina alkinta masa dukiya, ki kuma rinka kula da iyayensa da ’yanuwansa hada da sa ido sosai akan ’ya’yansa da yaransa Kada ki yarda a ji wani sirrinsa a bakinki, kada kuma ki yarda ki saba masa; domin in kika tallata sirrinsa, ba ki san irin kafar ungulun da zai yi miki ba, in kuma yana sa ki abu kina ki, za ki rika kona masa rai. Kada ki yarda ki rika murna in yana baqin ciki; don wannan rashin sanin yakamata ne, kada kuma duk ki yi wata iri; ki yi ta nunkufurci in yana cikin farin ciki; don za ki gurbata masa farin-cikinsa, ki kuma kona masa zuciya. Ki sani iya tsananin girmama shi din da za ki rika yi, iya girmamawar da za ki rika samu a wurinsa, hakanan iya goyan-bayan da za ki rika ba shi, iya tsawon-ran zamanki da shi. Ki sani cewa ba za ki taba samun yadda kike so a wurinsa ba, sai kin gabatar da yardarsa akan yardarki, kin kuma fifita abin da yake so, akan son ronki, a cikin komai.
Ki kasance kina mishi kyakykyawan zato.Da rashin kallafa masa abinda baya iyawa.kada ki masa gori in kin taimaka masa.kada ki ciyar da dukiyarsa harsai kin tambayesa.ki rinka masa ado da kwalliya
. Kiza,a me yawan addu o on Allal yabaku zaman lafiya da sonjuna uwargida nabaki wata daya kizama haka wlh sai kin mallake
shi tamkar qoqo akan ruwa
sai kuji tsoran Allah kar a umarceshi
da sabon Allah ,dafatn Allah yabamu zama lafiya ya aurar da gwagwaren mu maza damata ameen dam matsayin manzon Allah s.a.w
2015-10-19 00:41 · Reply · (0)
FrankJScott * Abdul adamu sani wudil To the guy talking about great guys long distance movers, united long distance movers, inter state movers 1979 pdf, long distance movers kenner la, I highly recommend this https://community.mailcarry.com/viewtopic.php?pid=128875 - high rated updated long distance mover link as well as long distance movers uk, long distance movers leland nc, interstate movers cincinnati, does uhaul do long distance moving, long distance movers griffin ga, inter state movers manchester nh, who are the most reputable long distance movers, long distance movers honolulu, look at this http://theauctionboard.com/showthread.php?tid=1092329 - excellent updated inter state mover link on top of gratuity for long distance movers, long distance movers lexington ky, long distance movers madison wi, long distance movers 1 year old, long distance movers 604, bekins long distance movers, long distance movers fort lauderdale, long distance movers nj to fl, try this http://sharecovid19story.com/viewtopic.php?f=11&t=125464 - high rated awesome long distance mover url for who are the most reputable long distance movers, inter state movers utah, inter state movers disputes in india, long distance movers 50/50 custody, best long distance movers usa, long distance movers san jose, long distance movers uhaul, long distance movers sf, not forgeting this http://ctfda.com/viewthread.php?tid=1141465&extra= - new awesome long distance mover advice not to mention long distance moving company jobs, inter state movers limit for e way bill, inter state movers vehicle transfer charges, kelowna long distance movers, inter state movers vermont, inter state movers 90/ohio turnpike, long distance movers 101, rochester ny long distance movers, as well this https://forums.oodagurus.com/showthread.php?tid=68809 - useful recommended long distance mover url for texas long distance movers, direct long distance movers, long distance movers las vegas, great guys long distance movers reviews, inter state movers georgia, inter state movers manchester nh, long distance movers estero fl, long distance movers dayton ohio, See More @ https://edno.info/f/showthread.php?p=165481#post165481 - Cool Mobile App Link 4e035_1
2022-07-05 07:46 · Reply · (0)

Online: Guests: 1
JEKA CAN KASA KAFADI RA'AYINKA (comment)
1446171
Copyright© Abdul Adamu sani wudil 2010-2016 xthanks.pngby Abdul Adamu sani wudil |
1
SAHEN LABARAN HAUSA
Aminiya
hausa radiyo
Almi'izan
hausa leadership
voa hausa
trt hausa
rfi hausa
dw hausa
bbchausa
cri hausa
A A
AIKO SAKOSMSKIRA© 2020 arewa2.wap.sh
call 07033031695

l
sss