BARKAN KU DAZUWA AREWA
FORUM

*Post reply · Invite friends · From end
* Abduladmin SAUKAR JINI/LOW BP game juna biyu.

yar uwa abaya munyi bayani akan hawanji a yaukuma gamu da bayani akan saukar jini wato low bp.

Idan ance miki saukar jini ko jinin ki yayi kasa BA ANANUFIN JININKI YAYI KADANBA dan haka ba maltini da madara zaki shaba
idan ance jinin ki yai kasa ana nufin zirga zirgarsa ajiki yayi kasa 90/60 a ma aunin awu na likita.

Todaganan sai ace kina da hawan jini ,saikifara cin alamomi kamar haka


* rashin kuzari da kasala,ko ciwon jiki
* yawan haki ko numfarfashi ba yadda aka sababa. Wasu harda ciwan qirji

* saurin gajiya
* yawan faduwar gaba ras
* jiri ko hajijiya kina kwance saikiji kamar ana juya ki kamar gadon na kewayawa
* dan zazzabi daciwan kai.

Idan yai karfi sosai yakan shafi zuciya har yasa yawan zulumi mace ita kadai taji kamar ana kiran sunanta wata takan iya tsorata kamar ta fita aguje.

* matsalar bacci

* matsalar ganin dumshewar ido

* tashin zuciya wata yakan sata saurin jin kishi

* kin iya haddasa suma

awasu lokutan karancin sanadarai kamar ruwa game juna biyu na iya kawo mata saukar jini,

ko matsala ta zuciya ko matsananciyar yunwa doguwa
Yar uwa saukar jini yana da matukar matsala game juna biyu dan haka akiyayi yin magani barkatai da anji matsala ko alamun sa kamar rashin bacci to aimaza aje asibiti aga likita
2018-02-09 07:44
*
* blood_pressure4.jpg · image/jpeg · 7.88KB
· Reply · (0)

Online: Guests: 1
JEKA CAN KASA KAFADI RA'AYINKA (comment)
1446151
Copyright© Abdul Adamu sani wudil 2010-2016 xthanks.pngby Abdul Adamu sani wudil |
1
SAHEN LABARAN HAUSA
Aminiya
hausa radiyo
Almi'izan
hausa leadership
voa hausa
trt hausa
rfi hausa
dw hausa
bbchausa
cri hausa
A A
AIKO SAKOSMSKIRA© 2020 arewa2.wap.sh
call 07033031695

l
sss

XtGem Forum catalog