The Soda Pop
BARKAN KU DAZUWA AREWA
FORUM

*Post reply · Invite friends · From end
* Abduladmin MEYASA ULSA TAFI TASIRI AGUN MACE.

dayawa zakaga mata sunfi maza fama da ulsa DUK DACEWA BINCIKIN KIMIYYA YA NUNA CEWA maza sunfi mata kamuwa da cutar ulsarnan wato duyodanal ulsa ,sukuma mata sunfi saurin kamuwa da sutomac ulsa.

DUKDAHAKA MAZA SUNFI MATA KULA DAKYAYE DOKOKIN LIKITA AKAN MATA SHIYASA SUKAFI MATA SAURIN WARKEWA.

musali idan likita yahana namiji cinyaji, tsami,abu soyayye ko me matukar zafi NAMIJI KANYI IYABAKIN KOKARINSA WAJEN KIYAYE DOKAR KODA BEDENAA YAKAN RAGE CINSU 60% sabanin mace.

IDAN KAGAMACE TABI DOKAR WATAKILA TANA SHAN AKAR WAHALANE SOSAI koko taga illarta gawata yar uwaratar ko kawa.

Ciwan ulsa indai harkakamu to a makawa kafin kawarke sai kabi dokar likita hakama bayan kawarke dole karage amfani da dukkan abundakasan zai iya janyomaka tashinta.

ABUBUWA BIYU MATA BASA IYA HAKURA DASU

* YAJI
* SOYAYYEN ABU SOSAI.

shiyasa basa rabo da famin ulsa kuma sukan dade basu warke ba.

ALLAH YASAUWAKE AMEEN
2018-02-26 13:17 · Reply · (0)

Online: Guests: 1
JEKA CAN KASA KAFADI RA'AYINKA (comment)
1445331
Copyright© Abdul Adamu sani wudil 2010-2016 xthanks.pngby Abdul Adamu sani wudil |
1
SAHEN LABARAN HAUSA
Aminiya
hausa radiyo
Almi'izan
hausa leadership
voa hausa
trt hausa
rfi hausa
dw hausa
bbchausa
cri hausa
A A
AIKO SAKOSMSKIRA© 2020 arewa2.wap.sh
call 07033031695

l
sss