abdul adamu sani
MAFITA GA MATSALAR ISTIMNA'I Dukkan godiya da yabo yatabbata ga Allah s wt tsira da amunci sukara tabbata ga fiyayyen annabin muhammadu s;a;w da dukkan mumunai har izuwa ranar tashin alqiyama. Yan uwa wannan cigaban wata tunatarwace da nataba yi akan istimna i wato martsubation abaya sakama kon haka mutane dayawa sunyi takira na akan qarin bayani wasu kuma neman addu ah sukeyi akan yadda zasu dena hakan yasa naga yadace naqara yin bayani akan wannan istimna'i dafarko dai kamar yadda mukayi bayani a waccan fadakarwa ISTIM NA'I nidai a ra ayina bashi da wani magani da za asha adena ,babu wani wuridi ko tasbihi da zakayi kadene (ba kuma hakan dan yafi qarfun ikon Allah bane sam ba abun da yafi qarfin addu ah) saidai gaskiyace a fili daga qinta sai bata yana daga dalilina kuwa istimnai mummunar dabi ahce wacce take kama dan adam bai ankara ba ,wani daga wasa yake farawa ,wani gwaji yakeyi kawai yaji me akeji daganan sai yakasa denawa wani labari akebashi sai shima yayi. Da zarar mutum yayi saudaya kuma shikenan yakamu ba ya iya denewa cikin sauqi . Sakama kon yasami hanyar warware wakansa matsalar sha awa. ME YASE ISTIMNA I YAKE DA WUYAR DENAWA? Saboda farkon abun da yake sawa mutum yafara rinjaye ne na azababbiyar sha awa. Domin a dabi ta dan adam angina shine akan dabi a ta sha awa musali idan yaji yunwa ba wuridi akace yayiba yaje yanemi abunci idan qishirwa takamashi nanma ruwa akace yaje yasha domin shi ba mala ikabane ballan tana yayi tasbihi qishirwar tatafi Hakanan idan bashi da lafiya magani zaisha kuma cikin ikon Allah sai ya sami sauki. Idan gajiya yai sai yazauna yahuta ko in yaji bacci ba ace masa ya daure kar yayi bacci ba a a sai akace yaje yakwanta ya huta sannan zaiji dadi. ASHE KENAN YAN UWA ADUK SADDA MATSANANCIYAR SHA AWA TA MOTSAWA MUTUM WACCE BAZA A IYA JURETABA DOLENE DAN ADAM YASAMAR WA DA KANSA MAFITA IMMA TAHANYAR KUSANTAR IYALANSA KO TUNANIN BAI ZATABA MAFITA GUDA DAYACE KAWAI SHINE MATASA SU DAURE SUYI AURE . KUMA SUNAYIN AUREN WURI MATUKAR AN SAMI ABUBUWAN RUFAWA JUNA ASIRI ACIRE BURI AYI AURE. YIN AURE DAWURI ITACE HANYA MAFI GIRMA WAJEN DAQILA WADANNAN HALAYEN KASO 95 NA MASU AIKATA ISTIM NA I ZAKA ISKESU MATASANE KUMA SUN FARA NE TUNDAGA LOKACIN MATSANANCIYAR BALAGAR FARI SUKA ZARCE HAR GIRMAN SU SAKAMAKON BA AURE . KUMA WANI ABUN TAKAICI MATUKAR MUTUM BAI AURI MACE WAYAYYIYA BA WLH KOYAI AURE BAYA IYA DENAWA SAI DAI YARAGE . SANNAN ISTIMNAI NADAGA CIKIN SABON DA MAISHI YAKE TAKAICI DA BAQIN CIKI AIKATAWA AMMA YAKASA BARI SABODA ABUN DABI ACE TA DAN ADAM GUSAR DA SHAWA AWA KAMAR YADDA IDAN KAJI BAYAN GARI SAI KAYI TO HAKAMA IDAN SHA AWA TA MOTSA DOLE SAI KABIYA YAWA KANKA ITA tunda yin aure da wuri shine mafita to yazama wajibi ga malamai na addini da masu sarauta da shuwa gabanni SUDUBI HALIN DA SAMARI KECIKI NAZAMAN GWAURANTA ALHALIN SUNA SON AURE AMMA TSADAR AURE DA AL ADU NA BURBUSHIN MAGUZANCI KAKANNI KAKANNI YA HANA AYI AURE AKAN LKC ABUNTAKAICI ZAKA ISKE MATASHI YANA DA SANA ARSA DAIDAI MUSALI ZAI IYA RIQE MACE RUQO NA ADALCI AMMA BASHI DA YADDA ZAI YI YA YI AURE SABODA TSADAR AUREN HAKA ZAI ZAUNA ZAMAN GWAURANTA IDAN BA AISA ABAH HAKA ZAITA BATA YAYAN MUTANE KO YAFADA RAYUWAR ISTIMNA I. ABUN TAMBAYA KASHIGA JAMI O I KO MANYAN MAKARANTUN GABA DA SAKANDIRE KAGA TARON MATASA BALAGAGGU DA YAN MATA AMMA BA AURE ; ABUN MAMAKI AWA 5 INSUKAYI BASUCI ABUNCIBA ZAKAGA SUNGALABAITA . AMMA SHEKARUNSU NAWA SUNA ZAMAN GWAURANTA KUMA KACE BASA AIKATA BARNA SUKUMA BA ANNABAWA BA GASU SUNA RAYUWA ACIKIN GURIN DAYAFI KO INA MOTSA SHA AWA. DAYAWA ZAKAJI MALAMAI SUNA TA FADAKARWA WAI MATASA SUDENA KALLACE KALLACEN BATSA HAKANE KESA A KOYI ISTIMNA YO AIDAMA WANNAN HARAMUNNE . amma shima ba itace mafita kawaiba KODAMA YADENA KALLON BATSA YARAGE WANI YANKINE NA SABO AMMA BA WAI ZAI DAINA ISTIMNA I. DOMIN KO BAI KALLABA YANA KWANCE AKAN GADANSA ZAI JI SHA AWA TA MOTSAMASA BAI ZATABA . WASU MALAMAN NACEWA A YAWAITA KARATUN AL QUR ANI TABBAS KARATUN AL QUR ANI MAFITACE GA KOWANNA MATSALA .AMMA A BANGAREN SHA AWA KUWA AURE AKEFARA YI SAI AHADA DA KARATUN ALQUR ANI SAIKAGA KOMAI YATAFI DAIDAI DOMIN IDAN MUTUM YAJI YUNWA CEWA AKAI YACI ABUNCI BA YA KARANTA ALQUR ANI BA . WASU MALAMAN SUKACE ARAGE CINKAYAN MARMARI DASUKE MOTSA SHA AWA IDAN BAKA DA AURE . WANNAN MA BA ABUNE MEYUYUWA BA DOMIN ITA SHA AWA MATUKAR ZAKACI ABUNCI KOWANNA IRINE TO AKWAI SANADAREN TA ACIKI DAN HAKA INDAI BA ABUNCI ZAKA DENA CIBA TO ANAJIKA DAI . YAN UWA DUKKAN HANYOYIN NA MUTANE SUNYI AMFANI DASU AMMA BA SUDENA BA SAIDAIMA QARUWA SUKE AYAU MASU AIKATA WANNAN MUMMUNAR DABI AR . TO MEYE MAFITA .? Ni a ra ayina shine *lallai matasa suna aure da wuri tunkafin afara dabi ar istimna i ko zinace zinace ko yawan bin yan matangari *idan mutum kuma yana yin istimna i to shima ya gaggauta yin aure SANNAN KUMA YA AURI MACE sannan yakai zuciya mesa tahanyar tuna da kusantar Allah set tahanyar karatun al qurani zikiri hailala da azumin nafila dakuma kauracewa komai sake italic janyo shall away damage saturated ayyukan zunibi dan yin tuna nnagri sannan tanaka dakau me dani ar istimna ya auto mata WAYAYYIYA DOMIN INDAI SOKUWA YA AURA TO FA SAI YAKOMA RUWA. Allah ya shiryamu shoring imani 07033031695
Hajja
abdul adamu sani Mungode allah bamu ikon yin biyayya ga ALLAH
FrankJScott
abdul adamu sani In reply to the lady inquiring about what are the five major learning theories, knowledge transfer partnership ucl, knowledge transfer plan example, knowledge transfer document template excel, knowledge transfer partnerships (ktp) 2021 to 2022 round 5, knowledge transfer processes, I highly suggest this  awesome knowledge transfer url or sap display transfer requirement, who gave the generalization theory of transfer of learning, difference between transferable and non transferable property, transfer pdf in excel, knowledge transfer plan ppt, theory of transfer of learning by thorndike, as well as this  useful knowledge transfer advice on top of what is transfer details, how can literacy in l1 support literacy in l2, knowledge transfer kt plan template excel, lost ark won't launch, how many knowledge transfer lost ark reddit, knowledge transfer document template, and don't forget this  awesome knowledge transfer tips which is also great. Also have a look at this  new transfer of knowledge details as well as sap le-tra interview questions, knowledge transfer partnership ucl, knowledge transfer lost ark, knowledge definition transfer of training, transfer of knowledge meaning, theory of transfer of learning pdf, not to mention this  great knowledge transfer site and don't forget words that mean sharing knowledge, what are the different types of transfer, what is zero transfer of learning, knowledge transfer lost ark not working, knowledge transfer synonyms, ucl transfer deadline, as well as  high rated knowledge transfer info which is also worth a look. I also recommend this  updated transfer of knowledge forum on top of knowledge transfer network jobs, words that mean sharing knowledge, transfer my knowledge synonym, define the term transfer of knowledge, do literacy skills transfer across languages, lost ark cannot knowledge transfer rohendel, on top of this  best transfer of knowledge site as well as knowledge transfer partnerships (ktp), lost ark knowledge transfer feiton reddit, among cognitive objectives what refers to the transfer of knowledge from one concept to another, knowledge transfer partnership jobs, why is applying knowledge important, knowledge transfer plan ppt, not to mention  top knowledge transfer link which is also great. Finally, have a look at this  top knowledge transfer details for good measure. Check more Useful Knowledge Transfer Blog 6f3_50f