The Soda Pop
BARKAN KU DAZUWA AREWA
FORUM

*Post reply · Invite friends · From end
Abdul Adamu sani wudil

ILLOLIN SHAN RUWAN SANYI QARARA KO ME QANQARA,
Tabbas ruwa shine jigon rayuwa, saka makon shi jiki ke sarrafawa domin aikin yau da kullum..amman yana da illa idan ya Zama kankara ko yazama me sanyi karara.
A jikin dan adam akwai wani sinadari da ake kira (mucus} kamar majina take ana samun ta a sassan jiki kamar ciki da makogwaro..to shi ruwan me kan kara ko me matukar sanyi idan ka sha shi zai haifar da wannan sinadari na mucus dayawa a jiki..wanda yawan sa a jiki kan haifar ma da garkuwar jiki nakasa..wanda hakan kansa jiki yai saurin kamuwa da cuta sannan kamar masu zazzabi ba,aso ana zuba masu ruwan sanyi saboda yana haifar masu da (chilly) ma,ana matukar jin sanyi.Ana so a
zuba masu ruwa me dan sanyi ne.
Ruwa me matukar sanyi ko me kan kara na haifarwa da ciki matsala ko hanyar narka abinci wato digestive systm..
Kadan daga illolin ruwa mai matukar sanyi ko kankara

1..yawan shansa na hadasa mura

2..jin sanyi

3 zafin makogwaro ko ciwonsa

4.me yawan shansa zakaji idan kana kusa dashi idan yana numfashi zakaji yana kara kikir kikir haka.
Da sauran matsaloli.a jikin mutum....da fatan zaku kiyaye shansa..ko da zaka sha to kasha me dan daman sanyi haka.

Sannan kuma shan qanqara irin wacce ake sayowa a buhu ana sayarwa a layi layi ko bakin titi, itama shanta na da illa dan bata da tsafta HASALI MASU ITAMAMA BADAN TA NARKE ASHA SUKAYOTABA ,SUNYOTANE DAN MASU PRESERVING(adana) kayan da zai iya lalacewa kamar kaji ,kifi ,KO ASA ACIKIN KAYAN SHAYESHAYE KAMAR PURE WATER,ZOBO.LEMO amma a tabbata anwanke ta ita qanqarar kafin a fasa akai,
sannan yazamana koda ta narke abun yayi sanyi to kafin asha a wanke.wato kamar zobon,purewater wato kada asha ruwan qanqarar.

Ko ana sayen qanqarar nan ta ledar pure water tafi tsafta da inganci.

Inba aisa a ba saikaga ta haddasa cututtuka kamar, amai da gudawa dashauran su
DAN HAKA IN ZA AYI AMFANI DA ITA DIN ASAMI MAI TSAFTA AKUMA SIRKATA SOSAI TA YADDA SANYIN BAZAI YI ILLABA
2016-01-31 09:32 · Reply · (0)
FrankJScott * Abdul Adamu sani wudil For the guy inquiring about transfer of knowledge theory definition, strathclyde partnership for transport jobs, transfer of knowledge document template, lost ark knowledge transfer reddit, reverse knowledge transfer document template, define the term transfer of knowledge, I highly recommend this  updated knowledge transfer tips or ark lost character during transfer ps4, examples of knowledge transfer, transfer of knowledge definition, what is knowledge transfer in project management, ways of knowledge transfer, knowledge transfer partnership model, on top of this  great transfer of knowledge info and don't forget lost ark knowledge transfer limit reddit, how to transfer partnership firm to proprietorship, how do i write a knowledge transfer plan, knowledge transfer partnerships (ktp), lost ark knowledge transfer rohendel not working, knowledge transfer plan pdf, not to mention this  top transfer of knowledge advice which is also great. Also have a look at this  updated transfer of knowledge url alongside all ways of knowledge transfer, examples of knowledge transfer, lost ark cost, how to transfer from bpi to grabpay, what are the theories of transfer of learning, what are the agreement of partnership, and don't forget this  top rated knowledge transfer info alongside all what's another word for sharing knowledge, knowledge transfer partnerships (ktp) 2022 to 2023 round 1, what are the five major learning theories, difference between transferable and non transferable visa, how to transfer of ownership in partnership, what is transfer of learning by concept, on top of  recommended transfer of knowledge forum which is also worth a look. I also recommend this  great knowledge transfer url on top of knowledge transfer or powerpass, examples of knowledge transfer, how to transfer ownership of dinos in ark, knowledge transfer plan template, how to unlock knowledge transfer lost ark reddit, what is non transferable lc, alongside all this  new transfer of knowledge info on top of african agriculture knowledge transfer partnerships (ktp), what is horizontal transfer of learning, lost ark alpha date, knowledge transfer network companies house, how to unlock knowledge transfer lost ark reddit, define transfer of knowledge, as well as  top transfer of knowledge site which is also great. Finally, have a look at this  new transfer of knowledge link for good measure. Check more New Knowledge Transfer Advice 0682ef2
2022-05-29 09:47 · Reply · (0)

Online: Guests: 1
JEKA CAN KASA KAFADI RA'AYINKA (comment)
1445391
Copyright© Abdul Adamu sani wudil 2010-2016 xthanks.pngby Abdul Adamu sani wudil |
1
SAHEN LABARAN HAUSA
Aminiya
hausa radiyo
Almi'izan
hausa leadership
voa hausa
trt hausa
rfi hausa
dw hausa
bbchausa
cri hausa
A A
AIKO SAKOSMSKIRA© 2020 arewa2.wap.sh
call 07033031695

l
sss