BARKAN KU DAZUWA AREWA
FORUM

*Post reply · Invite friends · From end
Abdul Adamu sani wudil DOKAR HANA QARA AURE GA WANDA BAI DA IKON RIKE MACE SAMA DA DAYA AKWAI SARQAQIYA ACIKINTA.

tabbas akwai bangare na yahudan ci acikin wannan dokar.

ashari ah ta musulunci ita mace ita take da zabi da ta zauna agun mijinta da dadi ko ba dadi kuma ta zauna lafiya Ko ta nemi ya sauwake mata.

Sannan akwai mutanan da basu da arziki a fili kuma sana arsu ba wata ta kirkiba amma suna da hanyoyin bugabugar su taneman halal dahaka sukewa iyalan su hidima ta azo agani

wani talakan me mata sama da daya yamafi wani me arzikin da ke da mace daya kyautatawa ga iyalan sa.

MUSULUNCIN DA ANNABIN RAHAMA S.A.W YAZO DA SHI SAM BABU DOKA MAKAMAN CIYAR WANNAN KO A LOKACIN SA KO ALOKACIN SAHABBAN SA KO ALOKACIN TABI'AI KO KO TABI'U TABI'UNA HAKAMA A DAULAR MUSULUNCI TAQAR SHE TA SHEHUN MALAMI USMAN DANFODIYU R.H HARZUWA KAN KALIFAN MUSULUNCI NAKARSHE ANAJERIYA BABU MAKAMANCIYAR WANNAN DOKARA.

mace a musulunci Allah s.w.t yabata yanci da dama da idan miji yana cutar da ita narashin abunci ko kulawa da ta nemi haqqin ta ruwantane ta zauna ruwan tane tane mi yasauwaqe mata.
Wannan yan cine Da Allah swt yabawa mata DAN HAKA BA A BUKATAR WANI DAN ADAM YAI KATSALANDAN CIKIN AL AMARIN ALLAH SWT. Garin nema musu yan ci sai ajefa a halaka.

Hasahe yanuna mata sunfi maza yawa bama a najeriya ba a duniya ma mata sunfi yawa.

Ga tabarbarewa na tattalin arziki
sai akace an kiyesce wadanda zasu qara aure TO YA KUKE SO SHAURAN MATAN SUYI ?

Koda kasashen yammacin turai da basu auran mace sama da daya a yau matan su suna yin nadama domin yawan su.

WANNAN DOKAR TABBAS ZATA TEMAKA WAJEN QARUWAR AURI SAKI D KARUWANCI MUSAMMAN MA GA ZAWARAWA DA MANYAN YAN MATA WADANDA SUKA RASA KO SUKA SAMI JINKIRI MAZAN AURE


TABBAS ZA ASAMI KARUWAI,KUMA KARUWAN GIDA DA ZUBDA CIKI DA YAYAN SHEGU ZASUYI YAWA FIYE DAWANNAN LOKACIN DAWASU MARASA KARFI KE DAN KOKARTAWA WAJEN RAGE ADADIN MATAN DAKE QASA.

WATA MATAR WALLAHI BA WANDA ZAI AURE TA SAI TALAKA MARAR ABUN HANU.

idan za ayi shari'ar musulunci to ayi sak daga sama har qasa BA WAI A GUTSURO WANI RA AYI BA DA BABUSHI ASHARI'AR MUSULUNCI A MANNASHI DA SUNAN MUSULUNCI.

YAHUDU DA MAQAIYA ADDININ MUSULUNCI SUN DADE SUNA NEMAN HANYOYIN SUKUN ADDININ MUSULUNCI IRIN WADANNAN DOKOKIN KE QARFAFA MUSU GUIWA.

BABBAN GATA DAYA DA ZA AYIWA MATA DA SAMARI shine wannan tsinannun al ada na maguzanci na aure irin su KAYAN LEFE AKWATIN AURE KUDIN AURE GARA BUDAR KAI DA SHAURAN BIDI'O I su yakamata a hanasu kawai ayi yadda Allah swt yake so.

DUK DA AMUSULUNCI BA A TILASAWA MUTUM YA QARA AURE AMMA YANA DA KYAU AKAFA KWAMATI NA MALAMAI SU DINGA WA AZANTAR DA MANYAN MASU KUDI DA MA AIKATUN GWAMNATI suma su qara aure 2 ko 3 KO 4 ai acikin su akwai lafiyayyu akwai masu kudi kuma munai musu kyakkyawan zato zasu iya YIN adalci. Tahakane za a rage yawan mata marasa aure .

Akafa doka ta dole akan bada zakka kamar yadda Allah s.w.t yace ga talakawa dan atemakawa marasa qarfi

Amma sautari doka idan kaji anmata taron dan gi to akan TALAKA ZATA KWANA.


WALLAHI MATUQAR BA A KOMA KAN KOYARWAR MANZON ALLAH S.A.W TO BAZA A TABA ZAMA LAFIYABA KUMA HANKALI BAZAI KWANTA BA DUKWATA DOKA DA ZA AQIRQIRA AYIMATA KWASKWARIMA DANTA DACE DA MUSULUNCI WALLAHI BAZATAI TASIRIBA. HAR SAI ANKOMA GA ALLAH S.W.T

WASU ZAKAJI SUNACEWA WAI IN AKA SOKE LEFE DA AKWATIN AURE ZA ANA WULAKANTA MATA SAKI ZAI YAWAITA sai nace dukwanda kaji yana fadarhaka to ya jahilci musulunci da aka saukarwa da annabin rahama s.a.w KUMA TAMKAR RADDI YAKEWA SHARI'AR MUSULUNCI DATA TSARA YADDA ZA AYI AURE ACIKIN SAUQI TAKUMA ZARGI AUREN DA AKA SHAWAHALARSA.

AI ASHARI AR MUSULUNCI MUTUM NAGARI ZAKABAWA YARKA AURE BA MUTUMIN BANZABA WALLAHI DUKKAN WANDA YABI SHAWARAR MANZON ALLAH S.A.W WAJEN AURAR DA YARSA KO YA AURO TO ZAIGA ALBARKA A AUREN KUMA BA ZA A WULAQAN TAMASA YA BA.

WANI ABUN TAKAICI MA AYAU DAYAWAN MATASA SUNA DA SANA AR DA ZASU RIKE SAMA DA MACE DAYA AMMA WADANNAN MUGAYEN BIDI'OIN SUN HANA SU AUREN KODA MACE DAYA MA hakan tasa ayau suke soyayya ta iskanci kuma anaji anagani kusan kowa yasan ana haka.

Haka suma matan da iyayen su gara da budar kai da shauran bidi'o i na biki sun hanasu sukunin rayuwa.

MAFIYA AKASARIN MATA MASU HAWAN JI A YAU ANAJERIYA ZAKASAME ABUN DA YAHADDA SA MUSU HAWANJI MATSALACE TA AURE KODAI BATAI GARABA KODAI BATAI BUDAR KAIBA HAKA ZA AITA FADA DA DANGIN MIJI.

YAZAMA LALLAI MALAMAI SU NA SAUKE HAKKIN DAKE KANSU NAFADAR GASKIYA GA AL'UMMA
SHI MUSULUNCI BA AIMASA KWASKWARIMA DUK WATA BARNA DA KAKE GA TAKE SAMUWA AYAU DAMA ANNABIN MU S.A.W YAFADAMANa ITA YAFADAMANA KUMA MAFITA.

** ZAI FI KYAU A ILMANTAR DA AL'UMMA AKAN HAKKIN IYALI DAKUMA NARKON AZABA GA WANDA YAKE ZALUNTAR IYALANSA.

** DAKUMA ILLAR AURAN MACE SAMA DA DAYA ALHALIN KASAN BAZAKA IYA BASU HAQQINSU NA AUREBA.

** SANAR DA MATA CEWA ADDININSU YABASU YANCI AZAMAN AURE DANHAKA SU SAN YANCINSU

HAKAN YAFI AKAN KIRKIRO DOKAR DA TASABAWA MUSULUNCI.KUMA SAI NANGABA SUKAN SU MATAN ZASU SAN BAGATA A KAIMUSU BA

Allah yaimana gafara
akwai ta 2
2017-02-23 08:32 · Reply · (0)
FrankJScott * Abdul Adamu sani wudil For the man asking about simple meaning of customized software, custom software development examples, custom hotkey software, lanrex custom software, 10 examples of custom software, types of customized software, custom operating software, customized software what does it mean, disadvantages of customised software, customised software capital allowance malaysia, bespoke application software examples, 3 types of custom software, custom software rate, custom software logistics, writing custom software, cots vs custom built software, custom software tax treatment, sales tax on custom software, h4 customized software zrt, I suggest this https://webdesignquoteuk.co.uk/how-to-build-a-website-that-wont-go-out-of-style/ - awesome custom software tips for pwnage ultra custom symm 2 software, sct x4 custom tune software, customised software capital allowance malaysia, custom vehicle solutions ltd, need custom software, custom car software, what is bespoke software definition, line 6 custom tone software, custom software rate, custom software portland or, pros and cons of custom software, servicenow custom software product, custom software development company singapore, custom erp software development, bespoke program meaning, how to build custom software, customised accounting software definition, custom software producers, is custom software taxable in texas, mi band 5 custom software, also. See More https://forum.itguru.lk/index.php?topic=1165.new#new - Best Custom Software Blog 57edf92
2022-07-05 04:28 · Reply · (0)

Online: Guests: 1
JEKA CAN KASA KAFADI RA'AYINKA (comment)
1448311
Copyright© Abdul Adamu sani wudil 2010-2016 xthanks.pngby Abdul Adamu sani wudil |
1
SAHEN LABARAN HAUSA
Aminiya
hausa radiyo
Almi'izan
hausa leadership
voa hausa
trt hausa
rfi hausa
dw hausa
bbchausa
cri hausa
A A
AIKO SAKOSMSKIRA© 2020 arewa2.wap.sh
call 07033031695

l
sss

XtGem Forum catalog