Abdul Adamu sani wudil
♥ALAMOMIN KAMUWA DA SO TUN KAFIN A FURTAWA JUNA.
Kamar yadda masu iya magana sukace so baya boyuwa tabbas hakane domin da zarar so yafara shiga zuciya sai kuma gangan jiki yafara nuna wasu dabi u da alamomin na so ko na amuncewa , gawasu daga cikin alamomin kamuwa da so kamar haka.
*1 BURGEWA.
dazarar kaga budurwa tana burge ka ko saurayi yana burgeki haka kawai ko dan wani abu kamar qoqarin sa ,kyansa kwalliya ,tarin ilmin sa.To hakan alamace dake nuna cewa zuciyarka ko zuciyar ki zata iya amsar soyayyarsa.
* 2 YAWAN SATAR KALLON JUNA IDAN AN HADU.
dazarar so yafara processing a zuciyar saurayi ko budurwa sai kaga ana jin kunyar juna koda ba a furtawa juna kalmar so ba musamman ma ga yan mata yan matan ma wacce bata taba soyayyaba .
Kunya kan sata kasa sakewa a gun wanda tagani take so sufara soyayya.
Takan kasa hada ido dashi ,haka shima yakanji kunya a yayin da suka hada ido.
Sukan kau da kai dawuri da zarar sun hada ido musamman ma mace takanyi qasa da kanta cikin kunya.
Wata idan tasan zaku hadu kuma ido da ida to takan canja layi tabi ta wani layin amma idan soyayya ta qullu kuma awannan yanayin bazata canja hanyaba sai dai in batai kwalliya ba kota hango wanda zai mata wasa a gun itakuma bata so.
Amma idan tasan zata shige sau goma batare da kagantaba to ita
*3 FARGABA DA ZARAR AN HANGO JUNA KO KATSAU AKA AMBACI JUNA
itama alamace dake nuna so na daf da qulluwa .
*4 SON JIN LABARIN ABUN DA AKE SO A KODA YAUSHE A GIDA DA WAJE
hakama alamace ta so.
*5 YAWAN BADA LABARIN SAURAYIN KO AMBATAN SA.
musamman ma ga aminanta ko yan ajinsu.
*6 YAWAN TUNANIN WADDA ZA A SO.
Dazarar so na son kama zuciyar mutum yakan haifar wa da zuciya tunani sosai matsananci a wani lokacin tunanin ya haifar da farinciki domin zai rayama ai wance zata soni dan ina da kaza da kaza itama kuma naga alamar tana sona haka zakai takawo dalilai na tunaninka har sai ka gamsar da kanka zata soka sai kaji farinciki ,a wani lokacin kuma so sai yasa ma tunani me zafi da shakka ANYA KUWA ZATA SONI ,NAGA FA TANA TSAYAWA DA WANE KAI DUKKAN ALAMU WANE YASACE ZUCIYARTA ZAI WUYA YA SONI.
HAKA ITAMA MACEN ZATAI TAYIN TUNANI ME ZAFI DA ME DADI DUKKAN ALAMACE TA SO YA SHIGA ZUCIYAR ME WANNAN TUNANIN KO KUMA YANA DAF DA SHIGA.
* SON KULLA ALAQA KO MUTUNCI.
da zarar so yashiga zuciya ko yafara saikaga ana girmama juna da tausayin juna da son wani abu ya hadaku gu daya musali a skul son a hadaku group asa ment daya ,ko a ma aikata a hadaku duty daya a lokaci daya da shauransu.
WADAN NAN SUNE YAWAN CI ALAMOMIN DA SUKE SANANNU DAKE NUNA SO YA KAMA MUTU.
AMMA WADANNAN ALAMOMIN ANFI SAMUN SU GA QANANAN YAN MATA YAWANCI WADANDA BASU FARA SOYAYYABA KO BASU DADE DAFARA SOYAYYABA.
MANYAN YAN MATAKUWA KO NA ZAMANI IDAN SUNA SONKA TO SUNA NUNA MA SO TAHANYAR
* KYAUTATAMA kamar yima wani abun kirki
* son shira dakai
* son tafiya tare dakai
* yin kwalliya dan kai
* yima hidima
* goyan bayan ra ayinka a gun aiki ko skul da dai shauran su.
Qaramar mace idan alamomin farko dana fada sukafaru to alamace ta so na gaskiya .
AMMA IDAN BABBAR BUDURWA TA NUNAMA WADANCAN HALAYEN NA FARKO TO WATA ALAMACE TA TANA SO TA YAUDAREKA KOKUMA INDA TAKE RAYUWA BA MARAYA BANE.
DUKKAN WADANNAN ALAMOMI NA SO
SUKAN FARU GA BUDURWA TAKUMA BAR ABUN A RANTA BATARE TA FURTAWA SAURAYI TANA SON SABA HAR SAI TAGA BA SARKI SAI ALLAH WATO YAKASA GANEWA SANNAN TAFARA FADAWA QAWAYENTA DA WAYO HAR LABARI YA SAMESHI.
SHIKO NAMIJI A MAFIYA YAWAN LOKUTA DA ZARAR
YANA SON MACE YAKE SANAR DA ITA KO YASA A FADAMATA SABANIN SU MATA .
ITA QARAMAR BUDURWA IDAN ITA TAFARA NUNA MA SO SAI KA AMUNCE TO TAKAN SAKI JIKI DAKAI DA WURI KUYI SOYAYYA SOSAI BA TARE DA TABAKA WAHALA BA.
AMMA IDAN KAINE KAFARA GANIN TA KACE KANA SONTA TOFA SAI TABAKA WAHALA KODA TANA SONKA .
SAI TA DENA BITA TA INDA KAKE SAI DOLE ,JINKUNYAR KA ,WATA HAR FUSKARTA ZATA NA BOYEWA INTAGAN KA TAKAN KASA TSAYAWA DAKAI ,HAR KAKAMA SHAKKA KO SONKANE BATAYI .
AMMA DA KACIGABA DA NUNAMATA
SOYAYYA ZAKAGA ITAMA TANA SAKIN JIKI DAKAI HARTAZAMA KAIKADAI NE ARANTA.
SOYAYYA DA QARAMAR BUDURWA AKWAI SHAQUWA SOSAI MUSAMMAN IN KA IYA SACE ZUCIYA
YARINYA TAKAN YIMA MAKAUNIYAR SOYAYYA ,DOMIN ITA A WANNAN SHEKARUN NATA ZUCIYARTA CIKE TAKE DA SOYAYYA MUSAMMAN MA ACE SAURAYIN ME UNGONE.
SHAWA KAN QARAMAR BUDURWAR DABATA TABA SOYAYYA DAWANI BA ABUNE ME SAUQI DA WAHALA
KUBIYONI KUJI YADDA AKEYI.
WSLM
by Abdul Adamu sani wudil |