abdul adamu sani wudil
YARDAR MIJI NA SHIGAR DA MACE ALJANNA.
shin yar uwa ko kina aikata abunda zai sa mijinki yarda dake koko a a to tsaya kiji.
ANNABIN RAHAMA S.A.W YACE DUKKAN MATAR DATA MUTU MIJINTA NA ME YADDA DA ITA TO ZATA SHIGA ALJANNA.
TIRMIZI NE YA RAWAITO WANNAN HADISIN


