Abdul adamu sani wudil
RABE RABEN MATA A SOYAYYA.
1* QARAMAR BUDURWA(kwaila):
yawanci in ance kwaila sune yan mata qanana wadda akecewa sunfara qirgar dangi(wato a lokacin ne sukafara mama,yawancin su basufi shekaru 10 zuwa 13) .
Su irin wadannan yawancin SU basu da dadin sha ani a soyayya domin basa aikatawa saurayi komai sai quruciya da sokonci ,
wasunsuma akwia qaranci kamunkai .da kamala,ga raini
basu da yawan kwalliya sai kwaskwarima
sautari basuma fahimci meye soyayyaba sun dauka furta kalmar ina sonki shine so, DAZARAR KAFURTAMUSU KANA SONSU TO SUMA ZASU AMUNCEMA .SUCE SUNA SONKA.
Basa damuwa dan an yaudare su sosai,
kudi qalilan kan yi amfani dashi a yaudaresu.
basuda zurfinciki kamar ragowar yanmata danhaka dasunga kayimusu zasufara nunama alamar suna sonka dakanan zasu fadama ko su aikoma wasiqa ,ko qawarsu.
Kwailaye basu da dadin shira ,
yana dakyau iyaye sufiye SA'IDO AKAN YAYANSU MATA A HALIN SUNA KWAILAYE DOMIN LOKACINE MAI HATSARI SAKAMAKON A WANNAN LOKACIN YARINYA TANA DABDA BALAGA KO MA TANA BALAGAR FARI ,BATA DA WANI BURI SAI NAMIJI ,DAN HAKA DUKWATA MAJALISA TAMAZA ZATA NA ZUWA ,
SON KOKAWA DA SA ANNUNTA MAZA, TSALLE TSALLE in akai rashin sa a akasami mutumin banza yanzu zaibatata DAYAWA MANYAN MUTANE MAZUNATA SUNFI SON KWAILAYE .SAI KAGA DAGANAN YARINYA TA LALACE DAN HAKA KIRANA GA IYAYE ASAWA MACE IDO SOSAI AWANNAN MATAKIN .
2*BUDURWA :
ita budurwa itace wacce ta dan shige balagar fari batai aureba kuma tantanin budurcinta bai yageba tahanyar kwanciya da namiji, shekarunta yakan fara daga 14 zuwa 19.
Ita wannan ta san maye soyayya kuma tana da zabi a ranta ,
amma suna da zurfin ciki sosai a soyayya,
sunfi yadda da samari gayu masu tsafta da iya kalaman soyayya .
Kadan ne dagacikinsu kudi yake rinjayarsu, amma wanka da surututu ko dadin baki yafi tasiri a ransu,
mafiya yawan su a wannan shekarun akwai son a cashe a danse a raqashe fiye da shauran mata.
suna sallamawa masoyi zuciyarsu duka wato suna soyayya da gaske.
Basa boyewa saurayi surrunsu,
anfi saurin yaudarar su fiye da kowacce budurwa ,suna shiga mawuyacin hali fiye dakowa in an yaudaresu ,sukan kasance cikin tunanin masoyin su.
Suna da burin a taramusu akwatin aure da lefe maiyawa fiye da kowacce qawarsu batare da la'akari da ya zaman auren zai kasanceba.
Sukan iya haquri su auri mai mace
Suna da son burge mutane.
SUNA DA SON KWALLIYA
basa gajiya da shira.
GASU DA SUFFAR ABUN TAUSAYI A SOYAYYA.
SUNA DA RUWAN IDO WAJEN ZABEN MIJI BAKUMA DAN KUDIBA DAN WAND YAFI BURGESU
suna nuna soyayya ga saurayin qawarsu indai yaimusu badan komaiba
suna da burin ran auren su a kira mawaqi ayi shagali acashe .
3*BABBAR BUDURWA:
sunafarawa daga shekara 20 zuwa 27 su wadannan wayayyune afage na soyayya fiye da budurwa dan sungoge sosai sunsan mafiyawan halin samari,dan haka ba afiya yaudararsuba.
Amma sudin mafiya yawan su cikakkun mayaudarane SUNA YAUDARAR SAMARI ,AMMA A GEFE SUNA DA SAURAYI DAN KASUWA ,KO MA AIKACIN GWAMNATI KO DAN SUYASA BASU DAMU DA TSUFANSA BA, SUDAI YABASU KUDI.
BASA JINKUNYAR RANTSUWAR QARYA A SOYAYYA .
SUN IYA SOYAYYA SOSAI GA SHA GWABA ,
BASA SAKA SOYAYYAR KOWA AZUCIYARSU YANZU SA DAU WANCAN SU SAU WANNAN.
Basa auren me mace sai abun yaci tura suna sa ma mutum ya sau matarsa in zasu aureshi.
Suna da shiga rai ga masu sonsu dan kwarancewarsu wajen iya soyayya.
SUNA DA YAWAN SHAWARA GA QAWAYAN SU AKAN ALHAJIN DA SUKESO SU AURA KO SU WANKA
GASU DA KWACEN SAURAYI A JUNAN SU ZAGONQASA DA YANKAN BAYA AKAN KUDI,
SUKAN HADABAKI SUNA WANKAR SAURAYI DAYA.
Basu fiya auran samari ba sai tsofaffi masu kudi.
Suna da burin ran auransu ayi buduri a tara manyan mata masu atamfa ,da les les na kece raini da kayan kwalliya masu tsada da manyan motoci ,da manyan mutane masu kudi, da son a barnatar da kudi a ranar ,
SUNA DA BURIN HAWA MANYAN MOTA DA GIDA ,BUSHASHA DA KUDI SOSAI.
*4 HAJIYA:
hajiya itace babbar mace shekaranta sukan kai 28 zuwa 35 .
Su wadanna suna da hankali da kamun kai basa kula qanana samari barkatai SAI DAI SUSAMI GUDA DAYA SUNAIMASA HIDIMA ,sun iya soyayya dan sunsa komai da namiji yakeso a harka love kuma zasunayimasa ,
SUNA MATUQAR SON AYIMUSU BIYAYYA ,SUNA DA IZZA KUMA
SUKAN NUNA SOYAYYA BA KOMAI BACE IN SAURAYI YABATA MUSU RAI.
MAFIYA YAWANSU MA AIKATANA KO SUNYI ZURFI A KARATU WATA TAYI DIGIRI TANA AIKI WATA TAYI MASTARIN AMMA BASUYI AUREBA.
SUNFIYE AUREN WANDA SUKAGIRMA A SHEKARU DA ARZIKI SU BURINSU YABARSU SUYI AIKINSU .
SUNFI KOWACCE MACE TSANAR KISHIYA
MAFIYA YAWANSU BASA AURAR TSOFAFFI SAI DAI YARA
BASU DA GIRMAN KAI DAUKAR KAI JAN AJI SOSAI SAIDAI KAMUN KAI DA IZZA
SUN IYA KWALLIYA DA SA KAYA ,DA BOYE TSUFA
suna son yin rayuwar yaran mata.
Akwaisu da tsare tsare da dokoki a soyayya dan haka ba kowanne saurayi suke soba sai dan hanu.
Inkakiyaye dokokinsu to zaka zauna dasu lfy dan basu da fitina su burinsu kabarsu suyi aikinsu na gwamnati karkasamusu ido ,to zaka moresu ko yayanka sumoresu .
AMMA ZAKA ZAMA KAMAR BAWA DAN WATARANA KAI ZAKAYI MATA GIRKI WANKAN YARA. ,AIKE ETC.


