abdul adamu sani wudil
MACE ME CUTAR MIJINTA.
yar uwa isani cutar da mijin aure masiface ba qaramaba mace me cutar mijinta imma a dukiyarsa ko a haqqinsa lallai zatagamu da azaba babba.
ANNABIN RAHAMA YAFADAMA NA IRIN AZABAR DA YAGANO DA IDON SA WADDA ZA AYIWA MACE ME CUTAR MIJINTA,
ZA A JANYO HARSHENTA A RATAYETA DASHI A WUTAR JAHANNAMA.
Hadisin isira'i da mi'iraji
Yar uwa cutar miji fa koda da boye masa kudin cefanene kina zubun adashi dukka laifine.



