abdul adamu sani wudil
yar uwa fatima mb ai Infection nanufin kamuwa da cuta ta hanyar dauka a jikin wani mutum ko wasu abubuwan amfani na yauda kullum kamar abunci marar tsafta ruwa kayan aikin gida da shauran abubuwa idan medauke da ciwo yai amfani dasu kamar sosan wanka cokali tsumma kofi da shauran su sai kaima kayi amfani dasu to akwai yuyuwar kaima kakamu ataqaice dai infection nanufin kamu da cuta tahanyar dauka a gun wani a
SANAN KUMA CUTUTTUKAN INFECTION KWAYANNIN HALITTAR BACTERIA KO VIRUs ko fungi da shauransu sune suke haddasa infection
akwai musalai na infection dayawa ga wasu daga ciki
* kamuwa da a mai da gudawa kwalara
*kamuwa da cutar typoid
*kamuwa da cutar gonoriya
*kamuwa da cutar kyanda
* kamuwa da cutar evola
* cinruwa na yan yatsun kafa da su makero,kanzuwa ,ciwon ido apolo da shauran cututtuka masu yaduwa
TAMBAYARKI TA 2 KINCE MENENE KEKAWO INFection.
kisani yar uwa mafiya yawan cututtukan infection rashin tsaftane ke kawo su dakuma yin amfani da abubuwa sama da mutum daya kamar sosan wanka suttura ,rashin tsaftace abunci ko ruwan sha ,rashin tsaftace muhalli da jiki ,yin amfani da ruwa gurbatacce kamar wanka a kududdufi ko shan ruwansa ,barin juji ko bola ba gyra ba konewa ko barin bola a gida rashin rufe masai ,raahin wanke hanu kafin cin abunci rashin kula da tsaftar yara da kayan wasan su WADANNAN DUKKANSU KAN HADDASA KAMU DA CUTUTTUKA WATO INFECTIOB
YADDA za a kiyaye kamuwa da cututtuka wato infection
* Tsaftace muhalli akai a kai koda yauahe
*Kula da tsaftar jiki kamar yawaita wanka yankan farce aski da shauransu
* wanke hanu vayan cin avunci da bayan ankare, kula da tsaftar cikib gida bandaki kone shara da shauran tsaftar abunci da avubuwan sha
*kula da tsaftar yara da kayan wasansu
*daina amfani da soso daya ko mataji ko raza ko hankici da shauransu.
*cin abunci me kyau da gina jiki
*ma aurata su tsayawa junansu kawai banda zina.
*
*ana tsaftace bandakunan gwamnati ko na private
*dazarar anga alamun cuta to ai maza a nemi likita.
ALLAH YA KARE MU
BY ABDUL ADAMU SANI WUDIL



