Abdula adamu sani wudil
HANI AKAN TOZARTA SALLAH
Allah swt ya tanadi azaba me radadi ga dukkan wanda ke tozarta salla mace ko namiji.
Tozarta sallah shine
* qinyinta akan lokaci
* yinta ba bisa koyarwar annabi ba.
* tsallake ko fashin yin wata
dasahuran su.
Allah swt ya tanadi mummunar azaba gameyin haka.
ALLA YA , sai mayau na sharri suka maye bayansu suka tozarta sallah suka bi son ransu dasannu zasu hadu da gaiyu (mummunar azaba) sai wadan da suka tuba sukayi aiki nagari.
Suratul maryam.


