DANYIN TAMBAYA KO NEMAN SHAWARA ZABI GIDA DAYA KA SHIGA A NAN KASA
HOMEZAMAN AUREJAVA|HTML CODE

ADDINISOYAYYALAFIYA
Joint our WhatsApp Group

nan
12025-12-25
*Post reply · Invite friends · From end
Abdula adamu sani wudil HANI AKAN SHIRKA

shirka nanufin yin bauta ga wanin Allah swt. Shirka na fidda mutum daga musulunci takuma dauwamar da mutum a wuta matuqar ya mutu bai tuba.

Musali zuwa gun boka da yadda da aikin sa.

Bautar gunki ko wani salihin bawa
da shauran su.

ALLAH SWT YA FADAMANA A ALQUR ANI ME GIRMA CEWA.

* SHI BAYA GAFURTAWA DUKKAN WANDA YAMUTU YANA SHIRKA AMMA ZAI IYA GAFARTAWA GA ABUN DA BA SHIRKABA.

* ALLAH SWT YA HARAMTA MASA SHIGA ALJANNA MATUQAR YAMUTU BAI TUBABA.

* DUKKAN AYYUKAN DA ME SHIRKA YAYI NA ALKAIRI KAMAR SADAKA ,AZUMU ,HAJJI DUKKAN SU SUNTASHI ABANZA .

* MESHIRKA IN YASHIGA WUTA TO BA FITA ZAI DAUWAMA ACIKI.

yan uwa shirka itace mafi girman laifi agun Allah swt itace mafi girman zalunci da dan adam yaiwa kansa.

Allah yakiyayemu da aikata shirka
2017-05-16 00:29 · Reply · (0)

Online: Guests: 1

2958830
HOMESpeedCounter.net - Free web counter
Share Button
© 2012 TO 2022 www.arewa2.wap.sh created by Abdul Adamu Sani Wudil
1
SAHEN LABARAN HAUSA
Aminiya
hausa radiyo
Almi'izan
hausa leadership
voa hausa
trt hausa
rfi hausa
dw hausa
bbchausa
cri hausa
A A
AIKO SAKOSMSKIRA© 2020 arewa2.wap.sh
call 07033031695

l
sss

pacman, rainbows, and roller s