abdul adamu sani wudil
HANA MACE AIKATA ABUN DA ZAI JA HA NALIN MAZA GARETA.
Allah swt yahana mace aikata dukkan wasu ayyuka dazasu ja hankalin nami izuwa gareki hani uma me tsanani sannan azaba tatabbata ga me irin wannan aiin.
*Kamar tafiya ana rangwada dukkan jiki ana motsa shi
* tafiyar yanga taku dai dai
* makale hanu da jujjuya idanu ana fari da su yayin magana da mazan waje.
* canja murya ayi qasa da ita ana tausasata da sauti me dadi dukkan su allah swt ya hana.
* Allah s w t yahana mumuna kallon mazan da banata ba
DOMIN ANNABIN RAHAMA S.A.W YACE ALLAH YA LA ANCI ME KALLO DA KUMA WANDA A KE KALLO wato tsaraici.
Sannan Allah yayi umarni da runtse gani sai ga muharramanki
Allah swt yahana ki aikata dukan wadancan abubuwan acikin alqur anin megirma da hadisan annabi s.a.w .
b daallo na qurilla domin hakan kusantar zinane



